Democracy Sheikh Albani Zaria logo Democracy Sheikh Albani Zaria

Democracy Sheikh Albani Zaria

by AdamsDUT

🗂️ Music & Audio

🆓 free

4.9/5 ( 023+ reviews)
Android application Democracy Sheikh Albani Zaria screenshort

Features Democracy Sheikh Albani Zaria

Wannan application na dauke da lecture mai taken democracy(demokradiyya) da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye.
Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.A cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio.Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani su waye suka kashe malam jafar mahmud adamSheikh Muhammad Awwal Adam Albani hadisin kogoSheikh Muhammad Awwal Adam Albani audio polioSheikh Muhammad Awwal Adam Albani lokaci 3za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh aminu ibrahim daurawa,sheikh ahmad sulaiman,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe, sheikh hafiz yahuza bauchi,sheikh abubakar gumi,sheikh abdulrazak yahya haifan,sheikh abdullahi usman gadon kaya,sheikh usman bin usman da dai sauran su.Akwai karatun alqurani na wasu manyan makaranta kamarcomplete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudaisbeautiful quran recitation by sheikh maher almuquiycomplete quran offline by shiekh abdolbasitquran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.Don Allah idan har kaji dadin wannan application to a taimaka ayi sharing din su da sauran yan uwa musulmai su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi rating application din Sheikh Albani Zaria Audio mp3.Brief history about Sheikh Albani Zaria The father of Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani, Abu Abdurrahman, hails from Kano but the Sheikh was born and bred in Muchia Sabon Gari, Zaria.
He had his primary education in the area before he moved to Barewa College.
He obtained his first degree on Information Technology from the Federal University of Technology Yola, Adamawa State.
Before his death, he was an M.Sc student of Electrical and Electronic Engineering at the Ahmad Bello University (ABU), Zaria.
Sheikh Albani is survived by three wives and over 20 children.
He was the proprietor of the Albaniy Science Academy in the Gaskiya layout, Zaria.
He was also the leader of Daarul Hadeethis-Salafiyyah School and delivered weekly lectures at Markazu-Salafiyya Centre in Tudun Wada, Zaria.
Apart from his teaching in Zaria, Sheikh Albani used to visit other states and countries for preaching.His burial has been attended by many Islamic scholars from across Nigeria.
Among them were Sheikh Muhammad Bn Uthman, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Sheikh Aliyu Abdullahi Telex, Sheikh Salihu Abubakar, Sheikh Tukur Almannar among hundreds.

🎵

Music Features

Enjoy high-quality music streaming and playback features.

📚

Learning Tools

Enhance your learning experience with interactive features.

🍽️

Food & Dining

Discover recipes and order food from your favorite restaurants.

Screenshots

See the Democracy Sheikh Albani Zaria in Action

Democracy Sheikh Albani Zaria Screen 1
Democracy Sheikh Albani Zaria Screen 2
Democracy Sheikh Albani Zaria Screen 3

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above